baffulatani lbr

Wani bature yazo kasar Hausa domin gudanar da wani aiki, sai ya tara mutane domin yi musu jawabi, kuma aka kirawo wani bafulatani domin yin fassara (translation) da yake shi kadai ne yayi karatun yaki da jahilci a kauyen. BATURE: I came from airport. BAFULATANI: Nazo daga iskar tukunya. BATURE: Before I go further. BAFULATANI: kafin na kai ga uban kowa. BATURE: I want to see the head of this village. BAFULATANI: Ina so na ga kan sarkin garin nan. Daga nan sai mutane suka fara Ja da baya. BATURE: what is the matter. BAFULATANI: harda mata. Sai mutane suka fara gudu. BATURE: come back. BAFULATANI: kamo na baya... Hahahahaha

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA