Posts

Showing posts from March, 2015

2015 general election

PRESIDENTIAL ELECTION RESULT SO FAR. HOW EVER, I WILL KEEP UPDATING IT AS SOON AS I RECIEVE MORE RESULTS. 1) Ekiti APC.120.331 PDP. 176.466 2) Ogun APC. 308.290 PDP. 207.590 3) Enugu APC. 14.157 PDP. 555.003 4) Kogi APC. 264.851 PDP. 149.987 5) Osun APC. 383.643 PDP. 249.929 6) Ondo APC. 299,881 PDP. 251,368 7) Abuja APC. 146.399 PDP. 157.195 8) Oyo APC. 528.620 PDP. 303.376 9) Nasarawa APC. 236.838 PDP. 273.460 10) Kano APC. 1.903.999 PDP. 215.779 11) Jigawa APC. 885.988 PDP. 142.904 12) Benue APC. 335.276 PDP. 283.998 13) Katsina APC. 1.345.441 PDP. 98.937 14) Kaduna APC. 1.127.760 PDP. 484.085 15) Kwara APC. 302.146 PDP. 132.602 16) Anambra APC. 17.926 PDP. 660.762 17) Abia APC. 13.394 PDP. 368.303 18) Sokoto APC. 671.926 PDP. 152.169 19) Akwa Ibom PDP. 953.304 APC. 58.411 20) Plateau APC. 429.140 PDP. 549.615 21) Imo APC. 133.253 PDP. 559.185 22) Niger APC. 657.678 PDP. 149.222 23) Ebonyi APC. 19,518 PDP. 323,653 24) Lagos APC. 792,460 PDP. 632,327 25) Bayelsa APC. 5,194 PDP. 361,2...

labari

YAN JAMIYYAR PDP SUN TADA YAMUTSI A WURIN TATTARA SAKAMAKON A ABUJA.. Wakilin jam'iyyar PDP a zauren tattara sakamakon zabe Najeriya, Elder Godsday Orubebe, ya kawo yamutsi a wajen taron sanar da sakamakon zaben shugaban kasa a Abuja. Yana mai cewa jam'iyyar PDP ba ta gamsu da rawar da shugaban INEC, Attahiru Jega ke taka wa ba. Jim kadan bayan bude zaman tattara sakamakon sai 'yan PDP din suka tayarda hatsaniya. Mr Orubebe ya ci karensa babu babbaka inda jami'an tsaro sun ki cewa komai a kai. Sai dai duk da batancin da ya rika yi a kan shugaban hukumar INEC, Jega bai ce uffan ba. Wakilan jam'iyyar APC sun yi masa magana amma ya rika neman su da fada.

RAYUWAR DUNIYA

DARASIN RAYUWA. Wani Mutum Yana Cikin Motarsa Kirar Jeeb Sai Aka Tsayar Dashi Agurin Bayar Da Hannu Wato Traffic Sai Yaga Jirgin Sama Yazo Ya Gifta Sai Yake Rokon Allah Yasa Shima Ya Samu Kudi Yadinga Hawa Jirgi Daga Wani Gurin Zuwa Wani Gurin Don Yadinga Tsallake Cunkoso Da Tsaye-Tsaye Agurin Bayar Da Hannu. *Daya Kalli Gefensa Sai Yaga Wani Mutum Cikin Wata Kwarababbiyar Mota Duk Tasha Jiki Tana Hayaki Gashi Duk Ta Ragwargwaje Yana Rokon Allah Inama Ace Yasamu Mota Kamar Ta Wannan Mutum Ba Ruwansa Da Wahalar Mota Da Zafin Cikin Motar. *Shima Wanda Yake Cikin Motar Daya Kalli Gefensa Sai Yaga Wani Mutum Akan Dan Achaba Yana Rokon Allah Inama Ace Shine Yakeda Wannan Qaramar Motar Haka ? Idan Yanada Motar Kaga Ya Huta Da Zafin Ranar Nan Dayake Sha. *Shima Nakan Dan Achaban Yana Waigawa Gefensa Sai Yaji Mutum Yana Addu'ar Allah Yabashi Kudin Da Zaike Hawa Dan Achaba Duk Inda Zaije Ya Huta Da Yawo Akafa Cikin Zafin Ranar Nan. *Shima Yana Giftawa Kadan Sai Yaji Wani Gurgu Yana Addu...

SAKAMAKON ZABE: Jonathan Ya Ci Jihohi 4 Cikin 9 Da Aka Bayyana, Buhari Ya Ci 5!

SAKAMAKON ZABE: Jonathan Ya Ci Jihohi 4 Cikin 9 Da Aka Bayyana, Buhari Ya Ci 5! Zuwa yanzu hukumar zabe ta INEC ta bayyana sakamakon zabe a jihohi 8 cikin 36 da kuma Abuja. Janar Buhari ya ci jihohi 5, yayin da Shugaba Jonathan ya samu nasara a jihohi 3 da Abuja. Ga yadda sakamakon zaben yake: Ekiti: APC – 120,331; PDP – 176,466 Ogun: APC – 308,290; PDP -207,950 Enugu: APC – 14,157; PDP – 553,003 Kogi: APC – 264,851; PDP – 149,987 Osun: APC – 363,603; PDP – 249,924 Ondo: APC – 299,887; PDP – 251,368 Oyo: APC – 528,620; PDP – 303,376 Nasarawa: APC – 236,838; 273,460 FCT Abuja: APC 146,399; PDP – 157,195 Kamar yadda shugaban hukumar zaben Farfesa Attahiru Jega ya bayyana, za a ci gaba da bayyana sakamakon jihohin da misalin karfe 8PM na dare.

Adamawa election. march 29

Sakamakon da gwamnatin jihar Adamawa ta fitar Madagali: PDP...4997 APC...3331 Lamurde: PDP...17919 APC...7322 Girei : PDP...9285 APC..17149 Maiha :PDP...2603 APC..15432 Hong :PDP...16662 APC..17365 Mayo Belwa. PDP.17789 APC.24483 Yola South: PDP10988 APC. 39019 Yola North: PDP 13790 APC.47139 Toungo: PDP. 4239. APC 6891 Mubi North: PDP12964. APC 20641 Shellen: PDP 9053. APC. 14656 Guyuk: PDP. 19808. APC 9575 Song: PDP 18495. APC.17354

LITTAFIN MATSALOLINKU MATA

LITTAFIN MATSALOLINKU MATA Da sunan allah mai rahma mai jinkai tsira da aminci su kara tabbata ga manzon tsira manzon rahma annabi muhammadu sallallahu alaihi wa sallam. Takaitaccen littafine wanda ya kunshi muhimman magungunan gargajiya na ma aurata wanda kuma shansu bashida illah sannan ya kamata ka/ki nutsu wajen karanta wannan littafin domin nutsuwarka/ki ita zata baka damar fahimtar kowanne BAYANI daidai idan kuma ka kasa ganewa saika duba wani makamancinsa ... Kuma Nayine Bata da wata manufa ba kuma kada kuyimun mummunar fahimta. KADAN DAGA CIKIN ABUBUWANDA YA KUNSA 1-MAGANIN KARFIN AZZAKARI 2-MAGANIN KANKANCEWAR GABA 3-MAGANIN SAURIN KAWOWA MANIYI 4-MAGANIN KARIN GIRMA DA KAURIN AZZAKARI 5-MAGANIN RAGE TUMBI 6-MAGANIN KARIN NI IMA 7-MAGANIN KARIN GIRMAN HIPS (DUWAWU) 8-MAGANIN GYARAN BREST (NONO) 9-MAGANIN GYARAN FATA 10-MAGANIN GYARAN GASHI 11-MAGANIN KURAJEN FUSKA 12-DAIDAITA AL-ADA 13-INGANTACCEN MATSI Dama wau da dama wada bamu sasuba it's bonus. _ ______________________...

kano election

Incoming UNOFFICIAL Vote Tallies Results YAKASAI WARD OF KANO PRESIDENTIAL ELECTION BOX 001 YAKASAI PDP 1 APC 567. BOX 006 YKS PDP 4 APC 912 KANO BOX 011 YAKASAI KANO PDP 0 APC 1644 BOX O36 YAKASAI KANO PDP 6 APC 1254 box oo4 PDP 2 APC 659 box oo6 PDP 0 APC 889 BOX 042 PDP 7 APC 951 Box 045 PDP 3 APC 996

wanni labari

Wani tsoho ne ya tara yara yanata musu karya, Wai a garinsu lokacin da suna yara akwai wata bishiya saboda tsabar girman ta, Makera 100 ne a karkashinta, kuma kowanne makeri baisan da dan uwansa ba saboda tsabar tazarar da take tsakaninsu....... Yaran nan sukai shiru suna mamakin lamarin Sai wani yaro a cikinsu yace nima a garinsu kakanmu akwai wani tsuntsu da yake wucewa duk shekara kuma idan yazu wucewa saboda girmansa sai yayi sati guda yana wucewa Sai tsohon nan yace, kai kaji yaro da karya to idan da gaske kake a ina wannan tsuntsun yake zaune..??? Sai yaro yayi zumbur yace; A BISHIYAR DAKA BAMU LABARI MANA Sai tsohon ya gyada kai yace; KWARAI KUWA YA TABA SAUKA A GABANA SAU UKU ma

Election much 28

Wasu Sakamakon Zabukan Shugaban Kasa Da 'Yan Majalisu Da Aka Fitar A Yau Na Jihohi Daba-Daban 7:36pm) - Kwara Presidential Election Results (Asa LGA) APC: 16,696 PDP: 7,664 (Ilorin East LGA) APC 27,986 PDP 13,091 (7:25pm) - Osun Presidential Election Results (Ede North LGA) APC: 15709 PDP: 9853 (Ejigbo LGA) APC: 17302 PDP: 10387 (Ede South LGA) APC: 12068 PDP: 6889 (Osogbo LGA) APC: 35344 PDP: 11562 (7:17pm) - Oyo Presidential Election Result (Iseyin LGA) APC: 24075 PDP: 10569 (Oyo East LGA) APC: 17,105 PDP: 6326 (Orire LGA) APC: 10,161 PDP: 13,238 (7:00pm) - Nasarawa Senatorial Election Philip Gunkya, the PDP candidate, has won Nasarawa north senatorial district with 32,761 to defeat Sam Allu of APGA who polled 32,310 Nasarawa Presidential Election Results (Obi LGA) APC: 12,543 PDP: 22,693 (6:47pm): Finally, a result from the South East: Presidential Elections - ENUGU - (Ezeagu Local Government) PDP - 21,005, APC - 280 (6:35pm) - Oyo Presidential Election Results (Irepo LGA) APC: ...

Osun Presidential Election Result Osun

Osun Presidential Election Result Osun Olorunda APC: 23342 PDP: 7958 Boluwaduro APC: 5288 PDP: 4413 Ila Orangun APC: 11576 PDP: 7647 Boripe APC: 12152 PDP: 7457 Ife North APC: 8369 PDP: 7921 Atakumosa West APC: 6639 PDP: 4734 Ife South APC: 9,793 PDP: 9,283 Ife East APC: 12,513 PDP: 15,520

ALAJABI

LABARI MAI CIKE DA BAN AL'AJABI Wannan labarin wani matashi ne dan kasar Morocco amma mazaunin kasar Amerika. Shi dai wannan matashi ya kasance faqiri ne bai mallaki wata dukiya da za a iya nunawa ba. Wata rana wata bukatarsa ta kai shi wani kamfani mai irin dogon ginin nan a wani birni daga cikin biranen kasar ta Amurka, sai ya zamo cewa sai ya shiga lifter tukunna zai iya isa ofishin da yake nema. A lokacinda ya iso wurin lifta sai aka yi rashin saá (ko kuma saá kenan zan ce?) akwai mutane da yawa dake jiran liftar, don haka lifta na isowa suka dunguma gaba dayansu suka shiga ta jasu tayi sama dasu. Ana ta tafiya duk wanda aka zo hawan da yake so sai ya sauka, har dai a karshe aka bar wannan matashi daga shi sai wata kyakkyawar yarinya baturiya. A lokacin da wannan matashiyar ta Ankara cewa yanzu fa daga ita sai wannan matashin kawai suka rage a cikin lifter, gashi kuma ta yi wata irin mummunar shiga da ta tabbatar cewa babu namijin da zai kalleta a cikin irin wannan shigar face ...

hudubar shaitan

HUDUBAR SHAIDAN. Shaidan zai hau minbari ya fara khuduba gobe qiyama Alokacin da yan'uwata suka shiga wuta yan'aljannah suka shiga Aljannah. Allah yana bamu labarin haka cikin alqur'ani yace: (sai shaidan yace bayan angama dukkan wani al,amari (na hisabi da sauransu) Lallai Allah yamuku alqawari alqawari na gaskiya, Ni kuma Na muku alqawari (na qarya) sai na saba muku bani da wata hujja gareku sai dai nakiraye ku kuka amsamin kada kuzargeni ku zargi kawunanku ni bazan iya tsinana muku komai ba ku ma bazaku iya tsinana mini komai ba Ni na kafurce da shirkan da kukeyi mini tuncan, lallai azzalimai suna da azaba mai radadi) Allah kasa kada muji wannan khuduba ta shaidan. Daya daga cikin Hanyar da zaka riqa bi don karkaji wannan khudubar Neman ilimi da Aiki dashi. Hakika neman ilimin addini na da matikar muhimmaci, domin shine zai daura mutum ga turbar tsira ya kuma kiyayeshi daga hanyoyin shedan, ya haskaka masa hanya zuwa ga aljannah, lalle falalar ilimi da masu nemansa basu ...

saurayi da budurwa

labarin wani saurayi da budurwarsa wata rana sun fito yawo acikin gari sai suka iske wani super matket abisa hanya sai budurwarsa tace lah mu shiga mu sha ice crem sai yace mata ok bayan sungama sha ice crem da lemo sai ya nunamata cewa yakamata mu hakura da juna dan ba aure zanyi ba kirki batawa kanki lokaci kinemi wani miji amma baniba......... .... bayan yagama karantamata wannan zancen sai tace ba matsala amms kafin mu rabu duba nan kaga wani abu ashe ajikin marfin kwankwalatin lemon daya sayamata ta tsinci kyautar naira miliyan biyu tambaya anan idan kaine wannan saurayin yaya zakayi admin dananasyh

kyawun hali

KYAWUN HALI. BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM Ya Allah yi salati abisa wannan da ka aikoshi domin ya zamo Rahama ga dukkan talikai baki daya. Ka sanya iyalan gidansa tsarkaka da sahabbansa Madaukaka. Yau zamu dan ce wani abu ne akan KYAWUN HALI DA KYAUTATA HALAYE Hakika shi kyawun hali shine mafi kyawun Dabi'a. Kuma Shima aikin lada mafi daraja awajen Allah (SWT). Manzon Allah (saww) yana cewa: "BABU WANI ABU MAFI NAUYI AKAN MIZANI ARANAR ALKIYAMA FIYE DA KYAWUN HALI" Harma yana cewa : "NI FA AN AIKONI NE DOMIN IN CIKA KYAWAWAN DABI'U" Wato "MAKARIMUL AKHLAAQ". Wadannan kyawawan halayen sun hada da: HAKURI. KYAUTA. TAWADHU'U. KUNYA. JURIYA. GASKIYA. RIKON AMANA. CIKA ALKAWARI. KYAUTATAWA MAKOBCI. AFUWA. HADIYE FUSHI. Wadannan da ma wasunsu, Duk Manzon Allah (saww) ya hadesu. kuma yafi kowa cikar wadannan halayen. Domin kuwa SHI Allah ne da kansa ya tarbiyyantar dashi. Shi yasa ma yake cewa: UBANGIJINA SHINE YA TARBIYANTAR DANI. KUMA YA KYAUTATA TARBI...

Labari mai tsoratarwa.

Watarana Annabi Isa(A.S) Ya Zo Wucewa Ta Kusa Da Wani Dutse Sai Yaga Wani Dattijo Yana Ta Yin Ibada a Gefen Dutsen a Tsakar Rana, Zafi Ko Sanyi Ba Ya Damunsa. Sai Ya Ce Masa: "Bawan ALLAH Mai Zai Hana Ka Gina Ma Kanka 'Daki Ko Rumfa Wanda Zai Kiyayeka Daga Zafi Da Sanyi, Kuma Ka Rika Yin Ibadarka a Ciki!" Sai Mutumin Ya Ce: "Ya Ruhallahi, Wasu Annabawa Kafin Ka Sun Bani Labarin Cewa Ba Zan Wuce Shekaru Dari Bakwai(700) a Duniya Ba. Shi Yasa Hankalina Bai Kwanta Ba, Ballantana Har In Shagaltu Da Yin Ginin Daki, Kar Ya Shagaltar Da Ni Daga Biyayyar ALLAH". Sai Annabi Isa(A.S) Yace Masa;"A Karshen Zamani Akwai Wasu Al'ummar Da Zasu Zo, Yawancinsu Basu Wuce Shekaru 100(Dari) a Duniya, Amma Har Zasu Rika Gina Benaye!" Sayyiduna Aliyu(R.A) Yace, Dogon Buri Yana Mantar Da Mutum Daga Tunanin Lahira". To 'Yan Uwa Sai Mu Rage Burin Zaman Duniya. Mu Rika Kokarin Gyaran Gidan Lahira. ALLAH YA BAMU WADATAR ZUCI, YA SA MU GAMA DA DUNIYA LAFIYA AMEEEN