SAKAMAKON ZABE: Jonathan Ya Ci Jihohi 4 Cikin 9 Da Aka Bayyana, Buhari Ya Ci 5!

SAKAMAKON ZABE: Jonathan Ya Ci Jihohi 4 Cikin 9 Da Aka Bayyana, Buhari Ya Ci 5!

Zuwa yanzu hukumar zabe ta INEC ta bayyana sakamakon zabe a jihohi 8 cikin 36 da kuma Abuja.

Janar Buhari ya ci jihohi 5, yayin da Shugaba Jonathan ya samu nasara a jihohi 3 da Abuja.

Ga yadda sakamakon zaben yake:

Ekiti: APC – 120,331; PDP – 176,466

Ogun: APC – 308,290; PDP -207,950

Enugu: APC – 14,157; PDP – 553,003

Kogi: APC – 264,851; PDP – 149,987

Osun: APC – 363,603; PDP – 249,924

Ondo: APC – 299,887; PDP – 251,368

Oyo: APC – 528,620; PDP – 303,376

Nasarawa: APC – 236,838; 273,460

FCT Abuja: APC 146,399; PDP – 157,195

Kamar yadda shugaban hukumar zaben Farfesa Attahiru Jega ya bayyana, za a ci gaba da bayyana sakamakon jihohin da misalin karfe 8PM na dare.

Comments

Popular posts from this blog

BAYANI AKAN JININ HAILA (JININ AL'ADA)

quaan

FARILLAN SALLAH