Labari mai tsoratarwa.
Watarana Annabi Isa(A.S) Ya Zo
Wucewa Ta Kusa Da Wani Dutse
Sai Yaga Wani Dattijo Yana Ta Yin
Ibada a Gefen Dutsen a Tsakar
Rana, Zafi Ko Sanyi Ba Ya
Damunsa.
Sai Ya Ce Masa:
"Bawan ALLAH Mai Zai Hana Ka
Gina Ma Kanka 'Daki Ko Rumfa
Wanda Zai Kiyayeka Daga Zafi Da
Sanyi, Kuma Ka Rika Yin Ibadarka
a Ciki!"
Sai Mutumin Ya Ce:
"Ya Ruhallahi, Wasu Annabawa
Kafin Ka Sun Bani Labarin Cewa
Ba Zan Wuce Shekaru Dari
Bakwai(700) a Duniya Ba.
Shi Yasa Hankalina Bai Kwanta
Ba, Ballantana Har In Shagaltu Da
Yin Ginin Daki, Kar Ya Shagaltar
Da Ni Daga Biyayyar ALLAH".
Sai Annabi Isa(A.S) Yace Masa;"A
Karshen Zamani Akwai Wasu
Al'ummar Da Zasu Zo,
Yawancinsu Basu Wuce Shekaru
100(Dari) a Duniya, Amma Har
Zasu Rika
Gina Benaye!"
Sayyiduna Aliyu(R.A) Yace, Dogon
Buri Yana Mantar Da Mutum Daga
Tunanin Lahira".
To 'Yan Uwa Sai Mu Rage Burin
Zaman Duniya. Mu Rika Kokarin
Gyaran Gidan Lahira.
ALLAH YA BAMU WADATAR ZUCI,
YA SA MU GAMA DA DUNIYA
LAFIYA AMEEEN
Wucewa Ta Kusa Da Wani Dutse
Sai Yaga Wani Dattijo Yana Ta Yin
Ibada a Gefen Dutsen a Tsakar
Rana, Zafi Ko Sanyi Ba Ya
Damunsa.
Sai Ya Ce Masa:
"Bawan ALLAH Mai Zai Hana Ka
Gina Ma Kanka 'Daki Ko Rumfa
Wanda Zai Kiyayeka Daga Zafi Da
Sanyi, Kuma Ka Rika Yin Ibadarka
a Ciki!"
Sai Mutumin Ya Ce:
"Ya Ruhallahi, Wasu Annabawa
Kafin Ka Sun Bani Labarin Cewa
Ba Zan Wuce Shekaru Dari
Bakwai(700) a Duniya Ba.
Shi Yasa Hankalina Bai Kwanta
Ba, Ballantana Har In Shagaltu Da
Yin Ginin Daki, Kar Ya Shagaltar
Da Ni Daga Biyayyar ALLAH".
Sai Annabi Isa(A.S) Yace Masa;"A
Karshen Zamani Akwai Wasu
Al'ummar Da Zasu Zo,
Yawancinsu Basu Wuce Shekaru
100(Dari) a Duniya, Amma Har
Zasu Rika
Gina Benaye!"
Sayyiduna Aliyu(R.A) Yace, Dogon
Buri Yana Mantar Da Mutum Daga
Tunanin Lahira".
To 'Yan Uwa Sai Mu Rage Burin
Zaman Duniya. Mu Rika Kokarin
Gyaran Gidan Lahira.
ALLAH YA BAMU WADATAR ZUCI,
YA SA MU GAMA DA DUNIYA
LAFIYA AMEEEN
Comments
Post a Comment