hudubar shaitan
HUDUBAR SHAIDAN.
Shaidan zai hau minbari ya fara
khuduba gobe qiyama Alokacin
da yan'uwata suka shiga wuta
yan'aljannah suka shiga
Aljannah.
Allah yana bamu labarin haka
cikin alqur'ani yace: (sai
shaidan yace bayan angama
dukkan wani al,amari (na
hisabi da sauransu)
Lallai Allah yamuku alqawari
alqawari na gaskiya, Ni kuma
Na muku alqawari (na qarya)
sai na saba muku bani da wata
hujja gareku sai dai nakiraye
ku kuka amsamin kada
kuzargeni ku zargi kawunanku
ni bazan iya tsinana muku
komai ba ku ma bazaku iya
tsinana mini komai ba Ni na
kafurce da shirkan da kukeyi
mini tuncan,
lallai azzalimai suna da azaba
mai radadi) Allah kasa kada
muji wannan khuduba ta
shaidan.
Daya daga cikin Hanyar da zaka
riqa bi don karkaji wannan
khudubar
Neman ilimi da Aiki dashi.
Hakika neman ilimin addini na
da matikar muhimmaci, domin
shine zai daura mutum ga
turbar tsira ya kuma kiyayeshi
daga hanyoyin shedan, ya
haskaka masa hanya zuwa ga
aljannah,
lalle falalar ilimi da masu
nemansa basu kididdiguwa.
Kamar yadda neman ilimi ya
zama wajibi akan ko wanne
musulmi, to
hakanan sanin a wurin wa za'a
dau ilimi yazama wajibi.
Allah kakiyaye mu daga fadawa
halaka.admin abdullahi anas
Shaidan zai hau minbari ya fara
khuduba gobe qiyama Alokacin
da yan'uwata suka shiga wuta
yan'aljannah suka shiga
Aljannah.
Allah yana bamu labarin haka
cikin alqur'ani yace: (sai
shaidan yace bayan angama
dukkan wani al,amari (na
hisabi da sauransu)
Lallai Allah yamuku alqawari
alqawari na gaskiya, Ni kuma
Na muku alqawari (na qarya)
sai na saba muku bani da wata
hujja gareku sai dai nakiraye
ku kuka amsamin kada
kuzargeni ku zargi kawunanku
ni bazan iya tsinana muku
komai ba ku ma bazaku iya
tsinana mini komai ba Ni na
kafurce da shirkan da kukeyi
mini tuncan,
lallai azzalimai suna da azaba
mai radadi) Allah kasa kada
muji wannan khuduba ta
shaidan.
Daya daga cikin Hanyar da zaka
riqa bi don karkaji wannan
khudubar
Neman ilimi da Aiki dashi.
Hakika neman ilimin addini na
da matikar muhimmaci, domin
shine zai daura mutum ga
turbar tsira ya kuma kiyayeshi
daga hanyoyin shedan, ya
haskaka masa hanya zuwa ga
aljannah,
lalle falalar ilimi da masu
nemansa basu kididdiguwa.
Kamar yadda neman ilimi ya
zama wajibi akan ko wanne
musulmi, to
hakanan sanin a wurin wa za'a
dau ilimi yazama wajibi.
Allah kakiyaye mu daga fadawa
halaka.admin abdullahi anas
Comments
Post a Comment