SHIN YAR WACCE YARE KAKESO KA AURA DON GUDANAR DA RAYUWAR ZAMAN AURANKA
Kowa ne dan adam yanda burin ace lokacin aurensa yazabi wacce ta kwanta masa a ranasa. Babu ruwanmu da cewa daga wacce kabila ta fito kokuma yaya yanayinta yake. Kawai mu munfi laakari ne da kyau bawai abinda zaije yaxoba Kasa sunyen Yaruka ne tare da yadda suke gudanar da rayuwar Aurensu a nazarce. 1. HAUSA Idan kana neman MATA wacce baza ta zage ka ba, ko cin mutunci, Amma akan abu kadan sai ta zagi har kakannin ka na farko, Kuma ba godiyar Allah, To auri BAHAUSHIA 2. FULANI Idan kana son MATA mai kyau, Amma bata iya GIRKI ba, To auri BA FULATANA 3. SHUWA Idan kana son MATA mai kyau, Da ladabi, amma kuma duk abun da zatai maka dan KUDI ne, To auri SHUWA 4. BABUR Idan MATA kake nema, Wacce zaku dunga chasuwa kamar yan BOXING, To auri BABUR 5. NUPE Idan so kake ka AURI MACE, Saboda tsabar BIYAYYA kamar tayi maka BAUTA, To ka auri BANUFIYA 6. MARGI Idan kana son MA...