SHIN YAR WACCE YARE KAKESO KA AURA DON GUDANAR DA RAYUWAR ZAMAN AURANKA

Kowa ne dan adam yanda burin ace lokacin aurensa yazabi wacce ta kwanta masa a ranasa. 

Babu ruwanmu da cewa daga wacce kabila ta fito kokuma yaya yanayinta yake. 

Kawai mu munfi laakari ne da kyau bawai abinda zaije yaxoba 

Kasa sunyen Yaruka ne tare da yadda suke gudanar da rayuwar Aurensu a nazarce. 


1. HAUSA Idan kana neman MATA wacce baza ta zage ka ba, ko cin mutunci, Amma akan abu kadan sai ta zagi har kakannin ka na farko, Kuma ba godiyar Allah, To auri BAHAUSHIA




2. FULANI Idan kana son MATA mai kyau, Amma bata iya GIRKI ba, To auri BA FULATANA 




3. SHUWA Idan kana son MATA mai kyau, Da ladabi, amma kuma duk abun da zatai maka dan KUDI ne, To auri SHUWA 






4. BABUR Idan MATA kake nema, Wacce zaku dunga chasuwa kamar yan BOXING, To auri BABUR




5. NUPE Idan so kake ka AURI MACE, Saboda tsabar BIYAYYA kamar tayi maka BAUTA, To ka auri BANUFIYA




6. MARGI Idan kana son MACE mai kyau, Amma ta tsani BEST FREIND dinka, To auri MARGI




7. GWOZA Idan kana son wacce baza ta ta6a barin ka kai motsi ba, Ko da kayi shekara hamsin (50) da sakin ta, Auri yar Gwoza




8. KANURI Idan kana son mace mai kula, Da iya soyayyah, Amma duk sai ta kori matan ka, Idan kuma ka aure ta, babu, ba kai ba qara aure To auri KANURI




9. BAZAZZAGIYA Idan kana neman mata local, Wacce baza ta ta6a chanzawa ba, ko mae kai mata, To auri yar ZARIA




10. BUZUWA Idan kana neman mata mai kyau, Amma fa da ita, da duka yan gidansu zaku zauna, To auri Buzuwa




11. BA SAKKWACIYA Idan kana son mace mai kyau, Amma babu wayewa,To auri. basakkwaci




12. YORUBA Idan kuwa sokake abarka da komai kayi da kan amma kuma za'a nunma maka soyayya yar gaske to samu BAYERABIYA

Comments

Post a Comment

Popular posts from this blog

BAYANI AKAN JININ HAILA (JININ AL'ADA)

FARILLAN SALLAH

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH