DUkka Biyun
Wani mutum yana kwance ba shi da lafiya, da aka gama abinci sai aka ce Wane wa takila ba zai iya cin tuwo ba, a tambaye shi ko ya fi son a dama masa kunu? Da aka tambaye shi sai ya miko hannunsa yana kada yatsunsa biyu, da kyar yana nishi, ya ce 'Ayi duka biyun'.
hmmm dan uwa yasamu lfy kenan ai ko
ReplyDeletehmm
ReplyDeleteGaskiya abin da bandariya yake:D
ReplyDelete