ALLAH MAI IKO
LABARI MAI BAN MAMAKI MAI BAN AL'AJABI
Anyi Wanj Makeri Wanda Duk Yadda Karfe Yayi Zafi, Yayi Jawur Cikin Wuta Amma Shi Hannu Yake Sawa Ya Dauko Karfen.
Hakan Yasa Aka Tambayi Makerin Miyasa Bayajin Zafin Wuta??? Sai Makerin Yace "Akwai Wata Kyakkyawar Mata, Wadda Mijinta Ya Rasu Ya Barta Da Marayu.
Wata Rana Sai Matarnan Tazo GurinSa Tace Masa, Ya Taimaka Mata Da Abinda Zasuci Ita Da 'ya 'yanta.
Sai Makerin Yace Sai Idan Zata Yarda Yayi Fasiqanci Da Ita.
Matar Taqi Yarda Sai Yace Bazai Bata Kome Ba.
Matar Ta Tafi Tasha Yawo Bata Samu Abinda Zataci Ba.
Sai Takoma Gurin Makeri Tace Ta Yarda Yayi Duk Abinda YakeSo Da Ita, Idan Zai Bata Abincin.
Makeri Yakaita Gida, Ya Shiga Daki Da Ita.
Babu Mai GaninSu, Yana Neman Ya Fada Mata Saitace Kaji Tsoron Allah Kadda Ka Aikata Wannan Mugun Aiki Dani.
Hakan Yasa Imani Ya Ratsa ZuciyarSa, Ya Fasa Zinar Da Ita, YA KUMA BATA ISASHSHEN ABINCIN DAZATACI ITA DA 'YA 'YANTA.
Sai Matar Tayi Masa Addu'a Tace "Allah Ya Rabaka Da Zafin Wuta Duniya Da Lahira.
Makeri Yace "Tundaga Wannan Lokaci Sai Yaji Idan Ya Kusanci Wuta Bayajin Zafin Ta. Daganan Ma, Saiya Fara Kama Wuta Da HannuwanSa.
Lalle Addu'ar Wanda Kuka Taimakamawa Ko Wanda Kuka Zulunta Bata Da Shamaki A Gurin Allah.
'YA ALLAH KA KARA MANA TSORONKA
slm
ReplyDelete@Wap djmudansir,
ReplyDeleteWslm
Assalam inamaka fatan alkhairi fa fatan kana lafiya
ReplyDelete@kabir musa gidan kudu,
ReplyDeleteIna lafiya Fatan Kaima Haka Nagode
Slm da fatan an wuni lfy
ReplyDeleteALLAH YAKARA BASIRA
ReplyDeleteMunajin dadin wannan nishadantardamu dakakeyi dafatan ALLAH YA BARMUTARE.
ReplyDelete@Kabiru salisu,
ReplyDeleteAmeeeen
muna godiya allah ya kara basira
ReplyDelete