Umar Abdul'Aziz Baba Fadar Bege
Via #prince_Rabiu Ga kadan daga cikin wakokin da wannan mawaki yayiwa shugabanmu annabi muhammad [ S.A.W ] 1 = LABBAIKA RASULILLAH 2 = FARKON MAFADI 3 = AHLAN WASAHLAN 4 = MAI BABBAN MASALLACI 5 = RABUWA YAY GIDA 4 6 = KAINE RAYUWATA 7 = YA ZALJUDI BABULLAH..... 8 = SAYYIDUL BASHARI HABIBINA KANZUL JALABI 9 = TAKALMINKA YAFI KOWA... 10 = MURHUN GIDAN ANNABI.... 11 = MAI CIKAR ASALINE.... 12 = MUSDAPHA MANZON ALLAH DAHA YA ZARCE KOMAI.... 13 = LAMUNI NAKE NEMA NAI YABO GAMAI GIRMA 14 = NA GABAN HANKALI 15 = SHA KIRA SHA KALLO ANNABI MAI GIRMA... Kaima idan kasan Wasu toka karamanasu. Allah yaji kansa! Ya gafarta masa! Yasa ya huta! Ameen.
Allah ya ji kan sa
ReplyDelete@Sa adu mai san annabi (fada 2) ,
ReplyDeleteAmeen
allah ke nan
ReplyDelete