YADDA ZAKAYI WHATSAPP KYAUTA AKAN LAYINKA NA AIRTEL.

YADDA ZAKAYI WHATSAPP KYAUTA AKAN LAYINKA NA AIRTEL. AIRTEL NIGERIA yanzu sunbada damar yin Whatsapp kyauta amma Free Trial… Kawai ka danna 9481# akan layinka shikenan zaka cigaba da chat kyauta akan whatsapp dinka har lokacin daka cinye Free Trial dinka. Kuma zaka iya amfani dashi akan kowace waya kamar BLACKBERRY,ANDROID, iPHONE,JAVA j, SYMBIAN da sauransu… Kuma zaka iya yin browsing akan akan kowane app duk kyauta din..kamar irinsu..2go,facebook,opera mini,uc browSer da sauransu amma zakayi amfani da defult setting din airtel suka turo maki... Happy chatting.... Kowa ya ajiye numbersa ta whatsapp anan domin yin sharing din abubuwa na alkhari a cikin wannan watan ramadan mai zuwa..

Comments

Post a Comment

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA