YADDA ZAKAYI WHATSAPP KYAUTA AKAN LAYINKA NA AIRTEL.
YADDA ZAKAYI WHATSAPP KYAUTA AKAN LAYINKA NA AIRTEL. AIRTEL NIGERIA yanzu sunbada damar yin Whatsapp kyauta amma Free Trial… Kawai ka danna 9481# akan layinka shikenan zaka cigaba da chat kyauta akan whatsapp dinka har lokacin daka cinye Free Trial dinka. Kuma zaka iya amfani dashi akan kowace waya kamar BLACKBERRY,ANDROID, iPHONE,JAVA j, SYMBIAN da sauransu… Kuma zaka iya yin browsing akan akan kowane app duk kyauta din..kamar irinsu..2go,facebook,opera mini,uc browSer da sauransu amma zakayi amfani da defult setting din airtel suka turo maki... Happy chatting.... Kowa ya ajiye numbersa ta whatsapp anan domin yin sharing din abubuwa na alkhari a cikin wannan watan ramadan mai zuwa..
Allah yasaka da Alkhairi
ReplyDelete09028573629
ReplyDeletemun gode allah yasaka da alheri
ReplyDelete09022477170
ReplyDeletethanks ;08129491188
ReplyDeletepls ya zanyi ingara wapsite na na buda ban san yadda zanyi nagyarabba
ReplyDelete09026304739
ReplyDelete15784
ReplyDelete