JERIN SUNAYEN SARAKUNAN KANO.
JERIN SUNAYEN SARAKUNAN KANO.
1. Bagauda 999-1063
2. Warisi 1063-1095
3. Gajimasu 1095-1134
4. Nawata & Gawata 1134-1134
5. Yusa 1136-1194
6. Naguji 1194-1247
7. Guguwa 1247-1290
8. Shekarau 1 1290-1307
9. Tsamiya 1307-1343
10. Usman Zamna Gawa 1334-1349
11. Yaji 1 (Ali) 1349-1385
12. Bugaiya 1385-1390
13. Kanajeji Dan Yaji 1390-1410
14. Umaru 1410-1421
15. Dauda 1 1421-1438
16. Abdullahi Burja 1438-1452
17. Dakuta 1452
18. Atume 1452
19. Yakubu Dan Abdullahi 1452-1463
20. Muhammadu Rumfa 1463-1499
21. Abdullahi 1499-1509
22. Muhammadu Kisoke 1509-1565
23. Yakubu 1565
24. Dauda Abasama 1565
25. Abubakar Kado 1565-1573
26. Muhammadu Shashere 1573-1582
27. Muhammadu Zaki 1582-1618
28. Muhammadu Na Zaki 1618-1623
29. Muhammadu Alwali 1 El kutumbi 1623-1648
30. Alhjai Dan Kurumbi 1648-1649
31. Shekarau 11 1649-1651
32. Kukuna Dan Alhaji 1651-1652
33. Soyaki 1652
34. Kukuna 1652-1660
35. Bawa Dan Kukuna 1660-1670
36. Dadi Dan Bawa 1670-1703
37. Muhammadu Sharafa 1703-1731
38. Muhammadu Kumbari 1731-1743
39. Alhaji Kabe 1743-1753
40. Yaji 11 1753-1768
41. Babba Zaki 1768-1776
42. Dauda Abasama 1776-1781
43. Muhammadu Alwali 11 1781-1805
JERIN SARAKUNAN FULANI NA KANO.
1. Suleiman 1807-1819
2. Ibrahim Dabo 1819-1846
3. Usman 1846-1855
4. Abdullahi Maje Karofi 1855-1882
5. Muhammadu Bello 1882-1893
6. Muhammadu Tukur 1893-1894
7. Aliyu Babba 1894-1903
8. Abbas 1903-1919
9. Usman Dan Tsoho 1919-1926
10. Abdullahi Bayero 1926-1953
11. Muhammadu Sunusi 1953-1963
12. Muhammadu Inuwa 1963-1963
13. Ado Bayero 1963-2014
14. Sunusi Lamido Sunusi 2014.
Comments
Post a Comment