Posts

Showing posts from February, 2017

NEW WEBSITE

Image
RABSWUDIL.TK

WATA WASIYA DA MANZON ALLAH (SAW) YAYWA ALIYU BIN ABI TALLIB AKAN SADUWA DA MATARKA TA SUNNA

في حكمة مجامعة النساء وهي وصية النبي صلى الله عليه وسلم لعلي بن أبي طالب رضي الله عنه قال النبي : Acikin hikmar Saduwa Da Maata, Kuma wannan wasiyya Ce Da Daga Manzon Allah swt Zuwaga Sayyidna Aliyu bn Abi Dalib rta. يا علي لا تجامع المرأة في نظر النجوم فإذا كان فيه الولد يكون كاذبا. Ya Aliyu kada ka sadu da iyalinka acikin KALLON taurari (wato a sararin samaniya) Idan Aka Samu ciki a wannan Saduwa to zai kasance maqaryaci. ولا تجامع المرأة في حيضها فإذا كان فيه الولد يكون أبرص وأجذم. Kada ka sadu da MACE a lokacin haila, idan Allah swt Ya Hukunta samun 'Da to zai kasance da cutar kuturta. ولا تجامع المرأة والناس يسمعون صوتها فإذا كان فيه الولد يكون سفيها. Kada ka sadu da MACE alhalin mutane suna Jin sautin ta, idan Allah swt Ya Hukunta samun 'Da to zai kasance Wawa ko gaula ko ga'bo. ولا تجامع المرأة وقت الضحي والنهار فإذا كان فيه الولد يكون مجنونا. Kada ka sadu da MACE a lokacin hantsi ko kuma da Rana tsaka, idan ...