Yan shaye shaye.
Wani dan shaye -shaye ne mamansa ta rasu sai yazo ya fadawa abokansa en shaye- shaye sai suka yanke shawaran suje suyi Ta' aziyyar mahaifiyar Abokinsu Suna zuwa sai aka wakil ta babbansu domin yayi addu ' a kawai Gogan naka sai yafara Ya dubi dama da hagu Mutane ne Jingim Sai yace"Na nan Sannunku na nanma Sannun ku ashe Su umma anketa qasa To Allah yaji kanta Allah Yamata Ehya ne Yane .. .!! Qurhuwallahu 3- 3 Fatiha Only 1 Ranar rabon Gado I will come back Eyato baba zomu sulale .
Kawai suka Fita kunji manya fah
Comments
Post a Comment