YADDA AKE GYARA KEYPAT NA WAYA

YADDA AKE GYARA KEYPAT NA WAYA IDAN YA DAINAYI

Nasan kasan kome ake nufi da keyfat wato shi keypat sune madannun waya wato wadda ake amfani dasu wajen danne danne kamar sa number wato su keypat sune jigon waya sabo da idan bbusu babu waya sabo da haka da zarar ya lalace to ga yadda zaka gyarashi:

da farko ka since wayarka sannan kaje gin keypat din daya lalace saika samu feti kadansa agun sannan ka dannemo reza saika dan kankare shikkenan saika rufe wayarka sannan kasa b3 ka kunna wayar saika dannan madannun daka gyara zakaga ta gyaru shikkenan ka gama.

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA