SATA CIKIN ZAGINKA.

Wani yaro ne yayi aure ya tare acikin gidansu wato inda iyayenshi suke, ana xaune lfy rannan fada ya hadashi da matarshi, da ransa ya baci sai ya dauki tabarma ya nufi soron gidansu wai xaikwana. To dama ba wuta asoron yana kwanciya sai ya buga tsaki yace kai "allah ya tsinewa mata amma banda uwata" sai yaji ance "SATA CIKI" nima takaicinta ne ya koroni nan.".

Ashe babansa ne shima yaji axava ya gudo xauren.

Hmmm Mata ku dinga raga wa maza.

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA