Matar mahauci
Matar Mahauci ta kai shi kara gaban Alkali, aka aika masa sammaci ya zo.
Da ya iso sai Alkali, ya sa Dan wanka ya tambayi matar akan me take karar mijinta, sai matar ta ce, 'Ni ba wani abu ya dame ni da shi ba illa rashin wanka.' Aka ce wa Mahauci "to kai kaji.
Matarka ta ce ba ka wanka" Mahauci yayi shiru, can sai ya ce 'To gafarta Malam na sawwake mata ta je ta auri kwado, ni kuma na je in nemi akuya.
In kece yazakiyi
Comments
Post a Comment