LABARIN WANI DAN FULANI DA FENTI

LABARIN DANFULANI.

Wani bafullatani ne ya ga wani gida an yi masa farin fenti yana ta sheki, sai ya zauna ya fashe da kuka, akayi akayi yayi shiru yaki.

Da kyar aka samu ya daina kukan....

.Sai aka tambaye shi, wai bawan Allah mai ya saka kukan ne?

sai ya ce shi wallah I wulaqancin mutanen birni ne ya ishe shi. Yanzun su rasa da abinda zasu yi fenti sai da KINDIRMO!!!!!(NONO)

Comments

Post a Comment

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA