LABARIN BAFFULATANI

Wani bafulatani ne yana aiki a gonar sa sai motar yan siyasa tayi accident kusa da gonar sa.

Da ya qarasa wurin sai ya tarar ko motsi basa yi. Sai ya yanke shawarar ya haka rami ya binne su.

Ya binne biyu daga ciki sannan ya koma kan dayan. Da yaga xaa binne shi sai yace bai mutu ba fa amma fafur bafulatani yaqi kulawa yaje kawai ya binne shi. Tirkashi..

can sai wasu mutane suka zo tambayar masu mota da suka yi accident sai bafulatani yace eh ya gansu sun mutu ya binne su amma daya yayi masa magana yace bai mutu ba amma duk da haka na binne shi saboda kasan dan siyasa da karya zai iya mutuwa ma yace bai mutu ba.

Shin ya gaskiyar Dan Fulani take.

Comments

  1. Shehu abdullhafizz26 February 2016 at 13:32

    Gaskiya maganar dan fulani haka take

    ReplyDelete

Post a Comment

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA