KANAWA SUN FARA SAI DA BABU

Wani dan fulani ne yaje kano yaga yara suna ta sayen sweetcamfo (alewar larabawa) sai abin ya bashi sha'awa

sai ya bada kudinsa a bashi,koda aka bashi ya saka ta (alewar) a bakinsa kun san yadda take sai ta narke ya neme ta ya rasa !

Sai yaji zaki ,budar bakinsa sai yace
'' SHEGU KANAWA SUN FARA SAIDA BABU'

Comments

Popular posts from this blog

BAYANI AKAN JININ HAILA (JININ AL'ADA)

quaan

FARILLAN SALLAH