Gwamnatin jihar Kano ta bada sanarwan rufe kwalejin Hassan Ibrahim Gwarzo a dalilin fasikanci da dalibai maza sukeyi wa junansu.

Gwamnatin jihar Kano ta bada sanarwan rufe kwalejin Hassan Ibrahim Gwarzo a dalilin fasikanci da dalibai maza sukeyi wa junansu.

Mataimakin gwamnan jihar Hafiz Abubakar yace bayan hakan kuma gwamnatin ta nada wata kwamiti domin gano mene ainihin abinda ya faru a makarantan.

Ana zargin daliban makarantan maza dayin luwadi a tsakaninsu inda har abin yafito yasa wadansu iyaye suke ta cire'ya'yansu a makarantan.

Allah ya kauta. Amin .

Comments

Popular posts from this blog

BAYANI AKAN JININ HAILA (JININ AL'ADA)

quaan

FARILLAN SALLAH