FARASHIN MAN FETUR A NIGERIA

FARASHIN MAN FETUR A NIGERIA

Shin yaya farashin man fetur yake a gidan mai da kuma wurin yan cuwa cuwa (YAN BUNBURUTU) a jahohin Ku kanan hokumomin Ku da kuma kauyi kanku.

Kwanakin baya a munyi wannan bincike a tenuwar (tenure ) Goodlock administration inda muka gano cewa legas da kadun da kuma Kano su suka fi kowace jaha tsadar man fetur.

Shin yaya farshin man fetur din ya kasance a wannan tenuwa da muke ganin tafi kowace saukin komai.

Comments

Popular posts from this blog

BAYANI AKAN JININ HAILA (JININ AL'ADA)

quaan

FARILLAN SALLAH