BAMBANACIN MATAN DA DANA YANZU
BAMBAMCI TSAKANIN MATAN DA, DANA YANZU
MATAR DA:- Larai debo min takalma na to mai gidana gashi ta durkusa.
MATAR YANZU:- My horney kawomin takalmana kash derling dan tsaya ingama kallon wannan sindin Jira.
MATAR DA:- Barka da zuwa mai gida, ya aiki/ kasuwa, abincin ka an gama, muje kai wanka nasan ka gaji, sannu da zuwa.
MATAN YANZU :- Pls daga zuwan ka zaka dameni na kawo maka ruwa, kaje frigde ka dauka ga shinkafa nan ka dumama, matarka ce ni ba yar aiki ba
MATAR DA:- Mai gida ka daina damuwa da wannan TALAUCIN, ALLAH zai fitar damu kaji baban gadaz, kada ka damu, gashi muna ci, muna sha kada ka damu MATAR YANZU:- Kaga malam na gaji da wannan baqin talaucin.
kaike nan kullum complain baka da kudi kawai ka sauwaqe mun na tafi gida Abokanan ka sunyi gida a GRA mu muna nan SHEKA da zama.
MATAR DA:- Mai gida ya yan mu uku fa kacal, baka ganin mu qara haihuwa tunda kaga ya ya RAHMA ne daga ALLAH??
MATAR YANZU:- Kaga baban abba, ni na gaji da ya yan nan, ya ya biyu sun ishe ni, bazai yiyu ba budurwa dani ka chanza mun kamannj duk na tsufa.
MATAR DA:- Baban abba babu komai dan anyi maka chanjin aiki daga ABUJA zuwa ZARIA, zan bika muje ALLAH yasa hakan ne mafi alheri.
MATAR YANZU:- Tap daga abuja zuwa zaria?? wannan a ci baya ne ni bazan bika qauye ba, kawai ka qaro aure.
MATAR DA:- Mai gida ina da kaya, wannan dubu talatin din daka bani ka ajiye ta wata rana zatai mana amfani ba abun da zanyi da ita.
MATAR YANZU:- kai ka fiya rowa, hannun ka kamar na jarirai, me zanje na siya da DUBU HAMSIN gaskiya tayi mun kadan kawai ka qara mun.
MATAR DA:- A maigida aini wannan kayan ma sun isa kabari kawai idan ankuma samun wasu kudin inda rabo kayimin.
MATAR YANZU:- Kaga gaskiya nagaji dasa wadanan kayan kullum kaikenan samin ranar sayan kaya kakeyi amma kaqi siyamin ni nagaji.
Comments
Post a Comment