ANKO JI KUNYA

Wani mutum ya je gidan abokinsa aka kawo musu abinci suna ci. Can sai bakon ya ce, "kai Wane kai kam ka yi sa'a".

Ya ce "Wace irin sa'a?, ya ce "Matarka ta iya abinci".

Wancan ya yi dariya ya ce "Taka fa?" Sai bakon yace, "Ni tawa me za a yi da irin girkinta. "Sai in hada kayan cefanena mai tsada in kawo mata, sai ta dauka ta kwaba shi ta kwaba, ta kwaba.." yana cikin fadin haka sai yaji motsin takalma.

Ya daga kai haka sai ya ga ashe matarsa ce ta leko gidan bai saniba; sai ya ce "ya ko yi dadi".

Shin maizaka kira wannan mutum yi comment

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA