YADDA ZAKAI RECHARGING[SAKA KUDIN WAYA] NA LAYINKA DA KUDINKA NA BANKI A DUK INDA KAKE DA WAYARKA.
YADDA ZAKAI RECHARGING[SAKA KUDIN WAYA] NA LAYINKA DA KUDINKA NA BANKI A DUK INDA KAKE DA WAYARKA.
Sauki ne wannan ga masu account a banki saboda matsalar rashin katin waya a wani gurin to ga hanya tazo da ko a daji kake kuma kana da account a banki zaka iya recharging din wayarka muddin akwai network a gurin.
NOTE:-ka tabbatar layin da yake way ark a da shi ka bude account din bankinka.
1.GUARANTEE TRUST BANK. 737amount#
2.FIRST BANK. 894amount#
3.FIDELITY BANK. 770amount#
4.ACCESS BANK. 901amount#
5.STERLING BANK. 882amount#
6.FIRST CITY MONUMENT BANK[FCMB]. 389214*1*amount#
7.WEMA BANK. 332035*amount#
KARIN BAYANI:~wajen da nake sa "amount" ina nufin lambar adadin kudin da kake bukata.
Comments
Post a Comment