WATA HIKAYA MAI MAANA

HIkAYA

Wani bature ne ya musilinta kuma ya lizamci karatun Qur'ani Sai wani dansa da ba musilmi ba yake tambayarsa"babakulum kana karanta Qur'ani kuma kai bakajin larabci bakasan me kake cewa ba menene amfanin hakan??" Idan yacemai akwai lada bazai fahimta ba tinda kafiri ne. Sai yayi amfani da hikimar da Allah yabashi ya dauki wani dostbin♻ wanda fari ne amma gawayi yabatashi yacema dannan nasa yadebo mai ruwa aciki sai dan yace"yaza'ayi kwando yadebi ruwa??" Baban yace tayarda nake fahimtar Qur'ani Sai dan yaso ya gwada yagani yayi yunkurin dibar ruwa da kwando har kusan sau 10 amma yaki debowa sai yadawo yace yakasa Sai baban yace to bakaga kwandon yayi haske ba sai mamaki yakama dan sai baban Yace

" HAKA DUK WANDA YA LIZIMCI KARANTA QURAN ZUCIYARSHI ZATAYI HASKE KODA BAYA FAHIMTAR MA'ANAR SA" ALLAHUMA JA'ALNA MIN MAN YAQARA'AL QURANA WA YARDA WALATAJA'ALNA MIN MAN YAQARA'AHU FAYADILLA WA YASHKA

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA