Sako Daga kishiya by Umar

Sako daga kishiya by UMAR . .

Salam sako ne daga kishiya, Haba 'yan uwana mata meyasa Bakwa so nane ?

Duk wadda akace za'a kawo mata Ni sai tace bata so na, Wayyo ni kishiya ina zansa kaina Ne 'yan uwana mata,

Haba 'yan uwana mata kuyimin Waje a gidajenku mana, Kona samu wajan da zanyi baje koli na, Wallahi bazan gallabe kuba daku Da yaran ku,

'Yan uwa na mata dan Allah kudaina gudu na mana,

Wayyo ni kishiya ina zansa kaina Ne,

Nasan wata zataji tausayi na ta yimin waje a gidanki kawai, Kinga saikin gwada sannan zaki gane ina da amfani a gidanki, Nidai kutaimaka mini nasamu waje Na daina yawo agari haka,

Comments

  1. BAKE AKE TSOROBA HALINKI AKE TSORO. AMMA KIGYARA.

    ReplyDelete

Post a Comment

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA