LABARINA

Ido 4 mukayi da ita wallahi ban gane ta ba ashe itace????

Tun a first semester da muka hadu a layin registration bamu sake haduwa ba sai a level 200 naje e-library inyo printing na wata paper

kai wai kunsan menakeson fada makune? Hmm

watoh yarinyar ta hadu but inda ta bata kanta shine wallahi tana shafe-shafe duk fuskarta fodane wani murmushi data Taimin ai nan take na shiga kyarma ina yaqe da wasu wasi a zcyta ni banaso ta zo inda nake dalilina shine ina tsoron yan matan higher level shiyasa

i just believe in friendship ko ya kukace??

Comments

Popular posts from this blog

BAYANI AKAN JININ HAILA (JININ AL'ADA)

quaan

FARILLAN SALLAH