LABARIN WANI DAFILLO

FULANI MANYA

Wani bafulatani zaije sayar da shanu kasuwa sai aka bashi takalmi babba irin na shiga ruwa, idan ya sayar ya zuba kudin aciki saboda 'yan fashi.

Bayan ya sayar da shanu ya zuba kudin a takalmi kamar yadda aka umarceshi, suna cikin tafiya a hanyar dawowa gida sai ga 'yan fashi sukace kowa ya fito daga mota,

Dan fulani yana fitowa sai ya zuba da gudu cikin jeji yan fashi suka bi bayansa koda suka iskeshi sukayi checking dinsa basu samu komai ba sai N20 sai babbansu yace lalle fulani akwai abin dariya kaida N20 gareka kake wahalar damu, yace wlh nima danasan ita zaku dauka dana tsaya ai nayi zaton kudin cikin takalmina zaku dauka.....

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA