HAWA ACHABA

HAWAN BABUR GA YA MACE

Hawa babur ga ya mace musansan man wace ta balaga ko matar aure ba karamin kuskure bane domin zaka ga matar aure akan babur na haya ana janta kuma jikinta na taba namai jan babur din kuma shima na taba nata.

Haka abin yake a gurin ya mace budurwa zakaga ta hau babur wanda mafiya yawacin masu hayar idan suka fahimci cewar wannan budurwa suka dauka zakaga cewa zaman nasu ya canza maana dai yana dan gogarta.

Duk dai abin da yaban haushi shine da misalin karfe shida da yan mintin ina zaune a dan bakin titi sai naga wani dan achaba dauke da wasu mata har guda biyu yana jansu anzu daf da irin jakin babangida yana latsa burki naga sun hankado shi maana kirjin daya daga cikinsu turo bayansa sakamakon birkin da ya matsa.

Amma abin mamki kokadan abin bai dameshi ba haka zalika itama bai dameta ba haslima ita danna wayarta kawai takeyi babu mamakima charting takeyi.

Haka ranan naje zan wuce ta wani wuri inda yan achaba suke taruwa naji wani dan achaba nacewa kainifa najima bansha mintiba wai maana wai yadade bai dauki mace a babur nasaba kunjifa.

Haka zalika wani dan achaba yake bada labari da bakinsa cewa yanajin dole allah ya konasu sakamakon gogarjikin yanmata da yakeyi a yayin da yadaukesu a babur dinsa.

Shawarata anan:

Shawarata ga yan achaba anan shine ya kamata kuji tsoron allah kasan cewa haramune ka taba macen da ba muharramarkaba.

Kekuma ya kamata ace duk lokacin da zaki unguwa ko makarata kiyi hakuri ki nemi mota kokuma keken nafef domin anane martabarki zata karu domun kuwa kin gujewa wancan bala’in da yake tatare da hawa babur.

Harwata Yarwaka anayi muku

Salamu alaikum beautiful, 'yan'uwana masu Qamshin Apple, darajar ku tafi ta Pineapple, ballantana kusa kaya mai launin purple, ai dolene acemiku wonderful, na ranste ko acikin school kunfi karfin abaku kyautar Bicycle, kuji tsoron Allah merciful, ku gujewa hawa motor cycle, tinda dai Allah yabamu tricycle, in kunji tsoron Allah merciful, to sai ku zauna da mazan ku peaceful, sai kushiga al'janna successful

ALLAH yasamu dace kuma wanda akai donsu ALLAH yabasu ikon gyarwa.

Comments

  1. Dr Umar Malkh helped me to get my man back after a big a fight but it was so hard to stay a way from him. So i did know what to do until i met Dr Umar Malkh on his Number:+27678477336 call him for any help about how to get your ex lover back with a spell to get your exlover back.

    ReplyDelete
  2. Am Alisha from UAE am only here to appreciate the help I got from Dr Umar Malkh: +27678477336 I lost my husband due the fight we hard regarding his phone messages. I found some messages on her whatsApp charting with another girl from his work which was clearly showing that they had an affair with her. So when I asked him he denied but he kept on charting with her and at times she call him and my husband pretended as if it was a business call. However no business call comes at night.
    One want I was so pissed off and tired of that girl taking my man away from him so we had a big fight with my husband. Which made him to move out of our house on the following day, I did not bother him a lot at first since I was so angry on him but as time went on I felt I lost a person who I needed my entire life. My life started to be so hard and stressing in which I could not eat even move out of the house due to the love I had for him.
    I called him but he could not answer my calls this was really driving me crazy and I almost died so I had to look for solutions on how bring back my husband because it was so hurting to leave him for any other woman since I also loved him a lot. So I used to cry for him every night and I could not sleep, but as I was on internet looking for someone who could help I met Dr Umar Malkh talking about his spell to bring aback your ex-lover. He really explained what exactly I was going through so I just contacted him for help.
    He really made my life meaning full the day I met him, he managed to make my husband call me on the day I contacted him. My husband he came back to me and apologized to me for his mistakes and promised me not to do it again. He left that other woman and came back home we now in a good health relationship he loves me a lot and committed on only me. Thanks Dr Umar Malkh for the help you did for me and recommend him to anyone who may with the some problem I hard that he will help you in just a week as he did to me. Just contact him on:+27678477336 for help do not cry any more for love.

    ReplyDelete

Post a Comment

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA