Hanyar bude layi wanda aka rufe
YADDA ZAKA BUDE SIM DINKA WANDA AKAYI BLOCKING. (UNBLOCK-SIMCARD) Bi wadannan matakan => ka sanya layin naka wanda akayi blocking din nasa a cikin waya, => Daga nan sai ka cire layin sannan sai ka kashe wayar. =>sai kuma ka kara sanya layin again, daga nan sai ka kunna waya , ka danna wannan code din: *22233421# bayan wannan => sai ka danna sabon pin din da kake bukata.
Nayi amma baiyiba maganan unblocking sim
ReplyDelete@Ibrahim,
ReplyDeleteKadai sake gwadawa
Salam yayana inaso ka taimakamin kabuden email address ga address dina na facebook nagode
ReplyDelete