BARAKA DA SALLAHR DA ZAN IYA BAWA DAUKACIN ABOKAINA MATA DA MAZA

rabs-66.jpg

Assalamualaikum Yan Uwa Na Mata Da Kuma Maza Inaiwa Daukacin Wanda Allah Ya Bawa Damar Yin Azumin Yau Barka Da Shan Ruwa.

Bayan Haka Zanyi Amfani Da Wannan Dama Ta Neman Afuwa Ga Daukacin Abokaina Baki Daya Wanda Naiwa Laifi Koda Kuwa Magana Ta Fatar Baki Ce Kokuma A Comment Da Nakeyi Kodai Makamancin Haka Da A Yafemin Don ALLAH Nikam Nayafewa Kowa.

ALLAH Ya Hadamu Da Alkairin Wannan Wata Ameen Summa Ameen.

Comments

  1. Wai shin da gaske ana yin maburukal eid

    ReplyDelete

Post a Comment

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA