Posts

Showing posts from July, 2015

ZUWA GA BUDURWA MUSANMAN MAI SAURY

A MATSAYINKI NA MACE BUDURWA INDAI KINSAN KINA SOYAYYA TO KIKULA DA WANNAN SAQO KI KARANTASHI. (1) ki tsayar da saurayi guda daya tak na kirki bisa la akarai da ayyukan sa da halayensa na zahiri. (2) kitabbata kina sonsa sosai kuma shima yana sonki sosai. (3). Kada ki yarda kidade da saurayi, ko kishaqu dashi ko ki nuna masa tsananin so batare da iyayensa sun gana da iyayenki ba. In yaqi turosu kirabu dashi tunkafin yagama sace zuciyarki. (4). Kizama mebin shawarar iyayenki, da neman shawararsu a harkar soyayya, kada kibi shawarar Qawaye ko saurayi kobin shawarar zuciyarki. (4). Kada kiyarda a kawo miki gulmar saurayinki ke kuma kidauka koki kama zargin sa. A'a sai kinyi bincike na adalci ko kingani da idonki. (5). Kada ki kuskura kiyiwa saurayinki qarya kizama me fada masa gaskiya ,da yimasa bayanin komai iya saninki. (6). Kizama me yawaita addu'ah da bawa Allah zabi a dukkan lamarinki.. (7). kikiyaye zargi da binciken laifinsa matuqar ya sanar dake komai bai 6oye miki gaskiya...

allahu akbar

Imam Shafi'I yana cewa:

 "Mun nemi hanyar da zata sa mubar aikata ZUNUBAI.... Sai muka same ta cikin SALLAR WALAHA (salatul-dhuha tana taimakawa bawa wajen barin aikin sabo).

Mun nemi hanyar da zamu sami HASKEN KABARI.... Sai muka gano cikin karatun ALQUR'ANI...

Mun nemi hanyar TSALLAKE SIRADHI (cikin sauki) sai muka gano ta cikin yawan AZUMI da SADAKA.

Mun nemi hanyar da zamu dace da shiga INUWAR ALLAAH.... Sai muka sameta cikin yin ABOTA da mutanan kirki.

Yan' uwa, muyi kokarin aiki da wannan tunatarwar, za muci riba duniya da lahira in shaa Allaah!

yan mata ayi hatara

YAN MATA KUYI HATTARA!!!Na samu labari (daga wata majiya mai tushe)cewa Akwai wani irin Chingam dinMazinata (chewing gum) wanda ya fitoKwanan nan.Mazinatan Samari da 'Yan Luwadi da Madigosunaamfani dashi wannanchingam din domin biyan bukatarsu akanVictims dinsu.Da zarar Saurayin ya baki chingam dinkinci, Shikenan Sai jikinki ya mutu gabadaya, Kuma ZAKI KAMU DA MATSANANCIYARSHA'AWAR JIMA'I MAI QARFI..Daga nan kuma ShiMatsiyacin Zai samu damar aiwatar daZina dake!!Don haka ayi hattara akiyaye! Kar wanisaurayinki ya baki chewing gum ko Biscuits kikarba!!Idan kika karba kuma, daga ranar zaikarya miki budurci ya lalataki!!Ya Allah ka kiyayemu da Qarfin ikonkaakan bayinka.

so

Aminci a gareki ma abutar soyayya wai ita meneso ma abuta ilimi sunfassara so wani abune kesurowa azukatan masoya akazali so watayanace takan makantar da idanunsu da rashin ganin laifakan junansu so kanzama linzami ne gawanda yasinci Kansas aciki akazalika so jindadine wanda yasamu wanda yadaceda ita dasoyayya akegina tubalin gaskiya wanda bazatataba rushewaba inajin ranar da nafara jin kalamunki aduniya inajin yadda mukegirmama junammu inajin yadda mukebawa junam mu kulawa inajin dadi aduklokaci da naketareda akazalika inajin bakinciki aduk ranarda banatareda ke inaganin yadda mukashaku dake tamkar yadda auwa da dansa alokacin da ta haifesi inagudu watarana zakiwa kalamunki ado da kolliya wani ya hamsheta yatafi inatakaicin wannara nar kai wasu abun in zanfada hawayene sukan zuba a idaniya

HAPPY SALLAH

Image
Inaiwa daukacin members Na wannan blog mai albarka barka da sallah tare da fatan kowa ya sha ruwa Lfy ameeeeeen.

zakar fidda kai

ZAKKAR FIDDA-KAI DA YADDA TAKE A MUSULUNCI.  Idan Azumi ya kai dab da karshe, akwai Zakkar abinci da ake bayarwa don dada samun lada a wurin Allah da kuma kankare zunubban da suka yi saura na miyagun maganganu da makamantansu, shi ya sa ma ake kiranta da sunan "ZAKKAR FIDDA-KAI". HUKUNCIN ZAKKAR FIDDA-KAI: Bayar da wannan Zakkar wajibi (farilla) ne, kamar yadda Hadisin Abdullahi Dan Umar ya nuna. [Riwayar Bukhari da Muslim]. Kuma ta na wajaba ne a kan 'da, ko bawa namiji ko mace, babba ko yaro, matukar dai musulmi ne wanda ya mallaki abincin wuni daya, na sa da na iyalansa, ba sai wanda ya mallaki dukiya mai yawa ba. Abdullahi Dan Abbas yace: "MANZON ALLAH SAW YA FARLANTA ZAKKAR FIDDA KAI, TSARKAKEWA NE GA MAI AZUMI, DAGA MAGANGANUN DA BA SU DACE BA, KUMA ABINCI NE GA MISKINAI.." [Riwayar Abu Dauda, Ibnu Majah ds]. Abdullahi Dan Umar kuma cewa ya yi: "MANZON ALLAH SAW YA YI UMURNI DA ZAKKAN FIDDA KAI GA YARO DA BABBA, 'DA DA BAWA, DAGA WADANDA KUKE KUL...

jadawalin masu amfani da Facebook a arewa

Image
DUBA JAHARKA ANAN KO KUNA DAYA DAGA CIKIN MASU YAWAN AMFANI DA FACEBOOK NA AREWA Wannan shine Jadawalin Jahohin Da Ke Amfani Da facebook a Arewa yi maza kaduba jaharka ko kuna daya daga cikin masu yawa a duniyar facebook, hmm idan kaga jaharka sunfi karanci to kada ka zargen bincike ba karya bane. BY RABSWUDIL Abuja: Maza----- 89% Mata -----50% Adamawa: Maza-----75.9% Mata-----40% Bauchi Maza-----60% Mata-----25% Borno Maza-----50% Mata-----20% Gombe Maza-----68% Mata-----30% Jigawa Maza-----30.6% Mata-----10% Kaduna Maza-----99.5% Mata-----60.8% Kano Maza-----99.9% Mata-----70% Katsina Maza-----90% Mata-----40.9% Kebbi Maza-----40.2% Mata-----15% Nasarwa Maza-----50% Mata-----25.4% Niger Maza-----70.9% Mata-----45.2% Plateau Maza-----79.9% Mata-----40% Sokoto Maza-----43% Mata-----23.9% Taraba Maza-----65% Mata-----31.7 Yobe Maza-----67% Mata-----27.5% Zamfara Maza-----50% Mata-----10.9%

SULE LAMIDO

Image
After spending 72 hours with his two sons in Kano Central Prison, immediate past governor of Jigawa State, Sule Lamido, has imputed political motives to his incarceration. According to the former governor, he is being persecuted by those who feel that they would not be able to actualise their presidential ambition with him around the political arena. Lamido, who spoke exclusively to Sunday Vanguard through his media aide, Umar Kyari, yesterday, drew the attention of Nigerians and the international community to the attempt being made by those he called “my political enemies” to silence him using the instrumentality of the Economic and Financial Crimes Commission (EFCC). Lamido pointed out that it was clear from the outset that there was a grand design to put him away in prison for a long time under the guise of money laundering and sundry charges so as to pave the way for his political enemies to have their way. The former governor, whose many supporters relocated to the Kano Central P...

katu ta karkame sule lamido of jigawa

Kotu ta ce a kai Sule Lamido kurkuku Wata kotun tarayya da ke Kano ta bukaci a kai tsohon gwamnan jihar Jigawa da ke Najeriya, Sule Lamdio kurkuku bayan EFCC ta gabatar da shi a gaban ta.

RUNDUNA TA TARA

>>> RUNDUNA TA TARA >> KA KARANTA CIKIN NUTSUWA WASU MUTANE YAN KABILAR BANI SA’AD WADANDA SUKE ZAUNE A WANI GARI MAI SUNA FIDAKU , TSAKANIN HIJAZ DA MADINA YAKE, TAFIYAR KWANA BIYU NE DAGA MADINA LABARA YAZO WA MA’AIKI {SAW} CEWA WADANNAN MUTANE SUNA CAN SUNA BADA DUKIYA DA ABINCI GA YAHUDAWA DOMIN SU YAHUDAWAN SU DADA SAMUN KARFIN DA ZASU YAKI MUSULMI. KODA WANNAN LABARA YA ZO GA SHUGABAAN HALLITA {SAW} SAI YA SHIRYA RUNDUNA A KARKASHIN JAGORANCIN SADAUKI, JARUMI ALIYU DAN ABI DALIB TARE DA MUTUM DARI A CIKIN SAHABBAI. TO ITA WANNAN RUNDUNA TANA CIKIN TAFIYA NE SAI SUKA HADU DA WANI DAN LIKEN ASIRIN MUTA NAN GARI DA ZAA JEWA YAKI. SHI DAI WANNAN DAN LIKEN ASIRI YANA KAN HANYARSA TA ZUWA GARIN YAHUDAWA DOMIN YA SANAR DASU CEWA GA TAIMAKON DA MUTA NEN GARINSU SUKA HADA AMMA INA HAKAN BATAYIWU BA , SAI MUSULMAI SUKA TUSA KEYARSA SUKA CE DOLE SAI YA NUNA MUSU INDA YAN UWANSA KAFIRAI SUKE. A BIAS DOLE WANNAN DAN LEKEN ASIRI YA JUYA, DOMIN YA NUNAWA MUSULMAI ABIN DA SUKA FIT...

ZUWA GA YAN MATA TA MATASA

WASIKA ZUWA GA MATASA MASU aikata istimna'i Assalamu alaikum. ISTIMNA'I = fitar da mani ko sha'awa da gangan ta hanyar da bata dace ba. ya rubuto wannan nasihar ne sakamakon yawan wasikun da muke samu daga Matasa Maza da mata, suna neman taimako akan illolin da suka samu ajikkunansu. sakamakon Istimna'i wato Masturbation. Wannan harkar, Mu anan shafin munyi bayani akanta yafi sau ASHIRIN. Mun kawo hujjoji gamsassu daga Alqur'ani da Sunnar Ma'aikin Allah (saww) da fatawoyin Amintattun Malamai duk akan HARAMCIN ISTIMNA'I. Amma duk da haka wasu matasan basu yarda sun dena ba. Wasu kuwa sunji tsoron ALLAH sun riga sun dena. Babban dalilin da yake janyo musu afkawa cikin wannan bala'in shine : 1. Kallon Fina-finan batsa. 2. Shiga shafukan internet na batsa. 3. Yin zantukan batsa tsakanin saurayi da budurwa. 4. Kusantar zina ta hanyar kallo da shafa, ko zance da dai sauransu. Wasu kuma suna aikata hakan ne don gudun afkawa ZINA, basu san cewa shi dinma ZINAR b...

RUNDUNA TA TAKWASA

>>> RUNDUNA TA TAKWAS >> KA KARANTA CIKIN NUTSUWA Ita dai wannan runduna manzon allah (saw) ya shiryata ne a ccikin watan sha’aban a karkashin jagorancin abdurrahaman dan auf domin su je su yaki “yan kabilar bani kalbu a cikin garin danmatul jandali, wani babban gari ne. kafin wannan runduna ta tafi sai da manzon allah (saw) yay i musu wasiyya kamar haka: “ku yi yaki gaba dayanku domin daukaka Kalmar allah ku yaki duk wanda ya kafircewa allah kada kuyiwa wani kisan gilla kada kuyi zalunci kada ku kasha yara kanana.” To bayan manzon allah (saw) yayi musu nasiha sai ya mika tuta ga shugaban runduna. Nan take suka mika suka nufi garin makiya allah. A lokacin da suka shiga wannan garin sai da sukayi kwana uku suna kiransu zuwa ga musulunci to a rana ta hudu sai sarkin garin ya musulunta mai suna asbagu dan umar. Kuma an samu mafiya yawa daga cikin muta nan sa sun musulunta. A inda sukum yan ragowar wa yanda basu musulunta ba suka ce sun amince zasu dinga bada dizya. A daya b...

What is the ruling on using the siwaak and toothpaste during the day in Ramadaan?.

What is the ruling on using the siwaak and toothpaste during the day in Ramadaan?. Praise be to Allaah. It is permissible for a fasting person to use miswaak and toothpaste whilst fasting, so long as he is careful not to swallow anything. In fact using the miswaak is Sunnah when fasting and otherwise.  Shaykh al-Islam Ibn Taymiyah (may Allaah have mercy on him) said: As for the miswaak, it is permissible and there is no difference of opinion concerning that. But they differed as to whether it is makrooh after the sun has passed the meridian, and there are two well known views, both of which were narrated from Ahmad. But there is no shar’i evidence suggesting this to be makrooh which can be regarded as an exception from the general meaning of the texts about the miswaak. End quote from al-Fataawa al-Kubra (2/474).  The scholars of the Standing Committee for Issuing Fatwas were asked:   Can the fasting person wear perfume? Is it permissible for him to use the miswaak during the day? Can...