RUNDUNA TA BAKWAI
<<<>>>> RUNDUNA TA BAKWAI <<<>>> KA KARANTA CIKIN NUTSUWA Wata rana zaidu dan harisatu ya dawo daga saye da sayarwar sa daga garin sham sai ya hadu da wasu kafirai yan kabilar bani fazazata, mazauna wani kauye da ke cewa wadilkura, sai suka tare zaidu dan harisatu suka kwace duk wani abu da ya sayo a karshe ma dai sun so su kasha shi allah ne ya kareshi daga sharinsu. Don haka sai yazo ya sanar da manzon allah {saw} abin da suka yi masa . Sai manzon allah {saw} ya tura zaidu tare da wasu sadaukai suka nufu wannan kauye na wadannan yan fashi n kafirai domin su dauko fansar abin da sukayiwa zaidu. Ita dai wannan rundun koda taje garin sai suka zagaye shi suka karkashe mafiya yawan muta nan garin harma aka ribato matar sarkin garin suka taho da ita bayan sun tagaiyara garin baki daya. Wannan shine abin da yafaru da runduna ta BAKWAI a takaice in allah yaso zamu kawo muku runduna ta TAKWAS. Ku kasance damu ta wannan shafi mai albarka don samun abubuwa daban daban. Wato @[174223056110540:0] Or you can follow this link www.facebook.com/gaskiyatafikwabohausa1
Comments
Post a Comment