WACECE TAFI KWABA?

WACECE TAFI KWABA?

1.Mijintane ya siyo fura yace ta dama masa yana fita nonon ya zube,sai ta dama furar da koko dan kar ya gane.

2.Mijin ta ta hada ma tea kafin ya dawo aiki don kar yayi tsami ta zuba ma tea din kanwa.

3.Mijintane ya kawo kaza yace tasa a miya don tayi zaki sai ta kara da gwangwani guda na suga.?

wace ce tafi kwaba?

Comments

Post a Comment

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA