wanni labari
Wani tsoho ne ya tara yara yanata musu karya, Wai a garinsu lokacin da suna yara akwai wata bishiya saboda tsabar girman ta, Makera 100 ne a karkashinta, kuma kowanne makeri baisan da dan uwansa ba saboda tsabar tazarar da take tsakaninsu.......
Yaran nan sukai shiru suna mamakin lamarin Sai wani yaro a cikinsu yace nima a garinsu kakanmu akwai wani tsuntsu da yake wucewa duk shekara kuma idan yazu wucewa saboda girmansa sai yayi sati guda yana wucewa
Sai tsohon nan yace, kai kaji yaro da karya to idan da gaske kake a ina wannan tsuntsun yake zaune..??? Sai yaro yayi zumbur yace; A BISHIYAR DAKA BAMU LABARI MANA Sai tsohon ya gyada kai yace; KWARAI KUWA YA TABA SAUKA A GABANA SAU UKU ma

hmmm lalle kam
ReplyDelete