saurayi da budurwa

labarin wani saurayi da budurwarsa wata rana
sun
fito yawo acikin gari sai suka iske wani super
matket abisa hanya sai budurwarsa tace lah
mu
shiga mu sha ice crem sai yace mata ok bayan
sungama sha ice crem da lemo sai ya
nunamata
cewa yakamata mu hakura da juna dan ba
aure zanyi ba kirki batawa kanki lokaci kinemi
wani miji
amma baniba......... .... bayan yagama
karantamata wannan zancen sai tace ba
matsala
amms kafin mu rabu duba nan kaga wani abu
ashe
ajikin marfin kwankwalatin lemon daya
sayamata
ta tsinci kyautar naira miliyan biyu tambaya
anan
idan kaine wannan saurayin yaya zakayi admin
dananasyh

Comments

  1. Idan nine cewa zanyi da wasa nake miki dama gwadaki nayi inga kina sona

    ReplyDelete

Post a Comment

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA