kuduba wannan soyayyar ta abubakar A
kuduba wannan soyayyar
Wata rana wani mutum yazo wajen manzon Allah ( s a w) yace ya rasulillahi matata ta haihu Kuma gobene ranar da zan radawa jinjirin suna amma banida dabbar da zan yanka masa
Kataimakeni kabani dabba daya ina son nabiya bukatata"
Sai annabi ( s a w ) yace" kaje gurin Abubakar kace nace yabaka dabbar da zakayi suna daita"
Sai mutumin nan yatashi aka nuna masa gidan Sahabi Abubakar dama baisan Abubakar ba yaje yatarar dawani mutum akofar wani gida yanabawa dabbobinsa abinci sai yawuce baiyi masa maganaba
Dayaje can gaba sai yasake yin tambaya anuna masa gidan Sahabi Abubakar sai akacemasa ai shine Wanda kawuce akofar gida yana bawa dabbobi abinci
Sai yadawo yayiwa Abubakar sallama sannan yace" Muhammadurrasulillah yace kabani dabba daya gobe zan yankata domin in sanyawa yaronda na haifa suna" sai Abubakar yace me kace??? Sai mutumin yafadi abinda yafada masa dafarko sai abubakar yakara cemasa me kace??? Said mutumin nan ya fusata yace wlh idan har saina kara fada to sai dai kada kabani dabbar
Harya juya Yakama hanya sai Abubakar yakirashi yace wlh inajin dadi ne a duk lokacinda aka kira sunan annabi kuma wlh daka kirashi sau dari (100 )dana baka dabba dari.
Amma yanzu kashiga cikin wannan garken kakama rago guda 2 duk wanda kake so katafi.
Kuduba wannan soyayyar..
Ya Allah muna rokonka ka karamana kaunar annabi ( s a w )
Ya Allah kasanya duk Wanda yace ameen cikin ceton annabi ( s a w ) ranar Alkiyama

950042
ReplyDelete