KAZA ME SHINKAFA
KAZA ME SHINKAFA
¤Kaza
¤Shinkafa
¤Bota
¤Curry
¤Green pies
¤Karas
¤Cabbage
¤Pies
¤Kayan miya
¤Zare da allura
¤Mai
Kisami shinkafarki da kika fara dafawa tayi rabin dahuwa,wato da garas garas dinta ki zuba a kwano kiyanka green pies da karas da cabbage, kizuba pies kiyanka attaruhu da dafaffen kwai kizuba maggi, curry, gishiri,kizuba man gyada kadan kijuya shinkafan da wannan kayan da kika zuba.to dama kin wanke kazarki kin cire kai da kafa da kayan ciki kinshafe Kazan da maggi da kayan kamshi,da attaruhu da kika jajjage da curry,sannan ki shafebayanta da bota,kizuba shinkafar da kika hada a cikin zakar sai ki Sa zare da allura ki dinke cikin kazar amma allura sabuwa zaren ma sabo. Idan kin dinke sai kisa kisa a oven ki gasa.

Comments
Post a Comment