hmm
Buhari Tsoron Jonathan yakeyi in ba hakaba ya fito ayi mukabalan dashi mana - Fani Kayode
Darektan watsa labaran kamfen din Jonathan Fani Kayode yace tsoron mukabala da Jonathan Buhari yakeyi in ba haka ba me yasa yace bazaiyi mukabalan ba.
Yace da ya fito su goga da Jonathan ya ga in Goodluck baiyi fatafata dashi ba.
Kayode yace Buhari da Jam'iyyarsa na APC tsoron PDP da Jonathan sukeyi.
Kun yarda dawannan korafi ko a'a?

Comments
Post a Comment