YA KAMATA KUJI LABARINAN
Watarana Annabi (S.A.W) sundawo daga wajen yaki tareda sahabbansa, sai suka keta tacikin wata sahara suka yada zango a wajen.
Kishirwa na damunsu har makogwaron sahabbai yafara tsagewa saboda tsananin zafi dakuma kishinruwa.
Har saida suka fara yanka rakumi domin susha ruwan tunbinsa.
Sai sayyadina Abubakar (R.A) yace:
"Ya RASULLAHI karoka mana Allah yabamu ruwa musha mana.
Nan take sai Annabi (S.A.W) yadaga hannayensa masu tarin Albarka yafara addu'a.
Sayyadina Abubakar yace:
"Nan take sai mukaga ruwan sama yana sauka kamarda bakin kwarya mukasha muka Qoshi damu da dabbobinmu".
Sayyadina Abubakar yace:
"koda muka duba sai mukaga a iya bakin inda muke anan ne kawai akayi ruwan".
Ubangijinsa ya yarje masa komai!!!
MUHAMMAD RASULLAHI kenan dan gatan Allah.
Ya Allah ka lullubemu da rahamarka kuma ka sanyamu acikin cetonsa a ranar Al-Qiyama

Comments
Post a Comment