WAYAFI HAUKA CIKIN MAHAUKATAN GARURUWAN NAN???

WAYAFI HAUKA CIKIN MAHAUKATAN
GARURUWAN NAN???

1. Mahaukaci daga KATSINA TA DIKKO
yana yawo tsirara amma akwai
takalmi a kafansa.

2. Mahaukaci daga BAUCHIN YAKUBU
shima tsirara yake yawo amma
akwai gilas a idonsa

3. Mahaukaci daga SOKOTO BIRNIN
SHEHU DAN GASKIYA AKAYI KU. shima
tsirara yake yawo amma akwai hula
akansa.

4. Hahahaha Mahaukaci daga ZARIA
GARIN MASU WAWTA shima haka
yake yawo tsirara amma akwai bell
a 'kugunsa.

5. Mahaukaci daga KANO TA DABO
TUMBIN GIWA KODA ME KAZO ANFIKA
yana yawo ba riga amma akwai
wando a ƙugunsa .
Achikinsuwayafi hauka.

Comments

  1. USMAN SAMBO USMAN4 October 2015 at 16:46

    HAHAHA!!! GASKIYA MAHAUKACIN KATSINA YA FI HAUKA

    ReplyDelete

Post a Comment

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA