LABARIN WATA MATA DA KISHIYARTA
LABARIN WATA MATA DA KISHIYARTA
Akwai wata mata itada kishiyarta, wacce take
mugun Qinta.
Wata Rana Mijinsu baya nan yayi tafiya, sai Uwar
Gidan tayanke shawarar cewa: Idan dare yayi
zataje
ta kashe kishiyar ta domin ta huta da ganinta.
Haka
kuwa akayi dare yanayi sai taje ta dauko sabuwar
wuka ta nufi Dakin Kishiyartata cikin Fushi.
☼☼☼ALLAHU AKBAR☼☼☼
Kunsan kometagani kuwa??
Tana zuwa sai taga wannan matar a kwance babu
kai a jikinta, sai gangar jikin kawai
tagani, Razana da tsoro yakamata ta takoma
dakinta
cikin Fargaba Har Gari ya waye bata rintsaba.
Da safiya tayi sai taje wajen kishiyar, Abin mamaki
koda taje saita tararda matar a kicin tana hada
Break Fast, Tace da ita Wance dan Allah jiya
Meya
faru dake da dare Sai Matar tace nadade banji
dadin
Barci irin jiya ba, Sai kishiyar tayi mamaki matuka
tace to wacce Addu'a kika karanta da zaki kwanta
bacci??
Sai ita wannan matar tace: Na karanta wadannan
Surorin kafin na kwanta bacci kamar haka:
☼1. QULHUWALLAHU AHAD kafa Uku.
☼2. QUL A'UZU BIRABIL FALAQ kafa Uku.
☼3. QUL A'UZU BIRABIN NASS kafa Uku.
Na shafe iya kaina da ita, amma
tabbas na manta ban shafe jikina duka ba, Sai
tace:
Amma meyasa kikayi mini wannan tambayar??
Sai Kishiyar ta sanar da ita duk abinda yafaru. Kai
in
takaice muku wannan shine sanadin sulhunsu.
Yaku 'yan uwana mudaina raina
addu'a komai sanin da mukayi mata. Domin
wadansu da dama sun watsar da wadannan
addu'oin kafin kwanciya bacci. Shiyasa zakaji
mutum wani lokacin yana cewa: Ai jiya nayi
mugun
mafarki. Shiyasa nayi Tinanin nasake tunatar
damu.
Allah ka rabamu da sharrin shaidan ameen

JazzakAllahu khairan
ReplyDelete