Wazaki Aura A Cikin Mazan Arewa

Wa Za Ki Aura A Cikin Mazan Arewa?


MAZAN ABUJA: Gayu da rainin hankali.

MAZAN ADAMAWA: Karya, kalen dangi, jaraba.

MAZAN BAUCHI: Rashin iya magana, Saurin Aure.

MAZAN BINUWAI: Asiri, Bautar da mata da Son Kai.

MAZAN BORNO: Alfahari da addini, kaya masu tsada
da turare.

MAZAN FILATO: Yaudara sai son wanka duk da
talauci.

MAZAN GOMBE: Zumunci, sai dai akwai jiji da kai.

MAZAN JIGAWA: Kishin mata, kwalliya, matsin tattalin
arziki.

MAZAN KADUNA: Son harka da shiga sabgogin
duniya.

MAZAN KANO: Arziki amma akwai auri-saki.

MAZAN KWARA: Ra’ayin Rikau, Son girma

MAZAN KEBBI: Rashin iya zance, son gargajiya.

MAZAN KATSINA: Salon soyayya, amanar aure, ashar
ba a dauke ta a bakin komai ba.

MAZAN NASARAWA: Zaman lafiya, Kabilanci, da
ra’ayin rikau.

MAZAN NEJA: Rike aure, gidadanci.

MAZAN SOKOTO: Wariya, yawan kula mata, rashin
wayewa.

MAZAN TARABA: Daraja aure, amma ba tsafta.

MAZAN YOBE: Hakuri sai dai akwai asirce mata.

MAZAN ZAMFARA: Son na banza, yi wa mata hidima.

Comments

Post a Comment

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA