KAWAR MATATA..1

KAWAR MATATA..1

Zaune nake ina karatun jarida Daily trust da yake week end ne yau ba aiki ina gida ina hutawa da iyalina, "salamu alaikum"....akarafka sallama daga bakin kofar falon.., Ban amsa ba kaman yanda ban dago kai daga karatun da ya daukemun hankali ba, matata Safna dake goge gogen falon nesa dani kadan ta dago kai tare da sakin wani dan ihu da ke nuna tsananin murna, "labiba kece yau a gidanmu ikon Allah ashe zamu sake ganawa dake" safna ta tambayi wanda ta kira da labiba... tare da sakin abun goge gogen ta rungumeta... "banyi zaton zamu sake haduwa ba labiba a tsammanina ma kin manta dani ne" Safna ta fada bayan sun saki juna....labiba ta dubi safna tana murmushi tace "wallahi kawata ina nan aminci bazai sa na manta dake ba kinsan Daddy dina anmai canjin wajen aiki zuwa malesia embassy to can muka koma kuma anan aka samarmun admision yanzu ma na gama digrina amma kina raina wallahi ina maigidan naki?" Labiba ta tambaya,....da sauri safna ta nuna ni ina karatun jarida ban ma san wainar da suke toyawa ba..asalima na kare fuskata da jaridar.. "my Man ga kawata labĂ­ba da nake baka labarin cewa bansan inda take ba yau gashi Allah ya kawota har gida" safna ta fada bayan tazo ta zauna kusa dani tare da amshe jaridar ta aje a gefe daya,.. Na dubeta cikin rashin jindadin katsemun karatu da tayi kafin in maida kaina tsakiyar dakin inda naga inuwa alamar anan bakuwar tamu take... Wani irin shock naji a jikina tare da wata irin rudewa a lokacin da nayi arba da halittar da aka kira da labiba,..

Sanye take da matsatstsun riga da wando masu tambarin kamfanin Destiny,..yafe da wani dan guntun gyale iya kirji wanda be rufe asirin Nonuwanta dake barazanar yage rigar ba saboda tudun su da girmansu... tabbas Allah yayi hallitta ta ko ina ta hadu musamman ta bangaren kayan alatu,. a fakaice na kai ga kallo ga mazaunanta wani mahaukacin tudu da naga sunyi kaman an hura balam-balam. Ku biyoni kuji yadda ta kaya...........

Comments

Post a Comment

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA