EGG & MEAT
EGG & MEAT
1--Kwai 10
2--Nama kilo 1
3--Albasa 2
4--Attaruhu 4
5--Mai
6--Maggi&Gishiri
7--koran tattasai 5
Ki daka namanki da da kika dafa amma mara jijiya,ki jajjaga attaruhu albasa koran tattasai ki hadasu da naman ki cakudasu ki fasa kwai ki kadashi ki juyeshi shima a ciki,zuba magi da gishiri dai dai kima,ki dora mai a wuta idan yayi zafi sai ki soya kamar wainar kwai ko kuma yadda kika gani a hoto (amma me tudu),ana ci da tea ko kunu,"yar uwa idan kin gwada karki manta dani.
NOTE:-- Ki tsaya ta bayan mai gidanki kaada ya fadi
wacce irin miya ake yi mai
ReplyDelete@z m m,
ReplyDeleteMai me?