YADDA ZAKA YI RECHARGING DA GTBANK A WAYARKA.

YADDA ZAKA YI RECHARGING DA GTBANK A WAYARKA.


A watannin da suke wuce ne a ka turo min sako daga GTbank akan yadda zakayi Top Up sim dinka ta hanyar danna wadansu code, a lokacin sai nayi watsi da sakon sai bayan wadansu lokutta sai na jaraba, kuma naga yana aiki
fine…

Wannan sabon tsarin na e-Top up service wanda GTbank suka kirkiro dashi yakan ba customers na su damar sayen airtime credits nan take daga kan wayoyinsu ba tare da downloading din wani application ba kamar Mobile
Money, shigar da detail din ATM card dinka. Wannan yana da sauri, saukin amfani easy ,kuma yana rage bata lokaci
a.
Abinda ake bukata kawai shine lambar wayarka wadda da ita kake hulda/associated da shi bank account din naka na GTbank.

Yadda Zaka Sayi Airtime Credits Kai Tsaye Daga GTBank Account Naka...

Domin yin amfani da wannan tsarin , abinda zakayi kawai shine ka danna 737amount# daga kan wayar taka sannan saika danna send button. Misala danna 7371000# idan kana son ka sayo katin naira dubu alayin naka..

Karda ka manta cewa zaka danna wadannan code dinne akan layin naka da ake turo maka sakonnin/SMS alerts dangane da
account din naka, duk layin da baiyi associated da account din naka ba zaiyi aiki ba.

Kuma ka sani cewa duk kudin da ka saye a layin naka xa'a ciresu ne a cikin bank account baka.

English Fans:

GTBank just launched one of the
easiest way of recharging your line in what I call
ABC of fuelling your phone by simply dialing a
code.
You can now recharge as much as #5k directly
from your GTB bank account by dialing
737amount#. This services seems to be one of the fastest way
so far I've ever used to recharge my mobile
online. It’s only available for MTN, Airtel & Etisalat
network.
Mind you, that GTB also operate #0.0
account balance and can be use to verify your
PayPal Account.

Comments

Popular posts from this blog

BAYANI AKAN JININ HAILA (JININ AL'ADA)

FARILLAN SALLAH

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH