YADDA ZAKA MAYAR DA TECNO PHANTOM F7 TA KOMA IOS.

Yau bayanin da zanyi muku akan Techno Phantom A+ ( F7 )
da farko dai kunsan Tecno phantom A+ de JailBreak ce Ba kirar i0S bane....
wato Waya kirar jailbreak ba'a iya cire application ko sakawa sai an juyata zuwa i0S sannan asamu daman cirewa ko saka irin Application da akeso
IDAN KANASO KAMAI DA F7 NAKA ZUWA iOS DAGA JAIL BREAK SAI KABI WADENNAN HANYOYI.
1. Computer Wanda yake hade da Internet.
2. PdaNet+ v4.12 zipped file.
3. eroot v1.3.3 zipped file.
4. USB Wanda zaka hada wayar ka da Computer.
5. Ka ajiye abubuwa masu amfani na cikin wayarka akan Computer.
6. Idan baka da drives a F7 naka sai kayi download a mobilego.
NOTE:
1. Juya wayar ka zuwa i0s zai mayar da wayarka empty wato babu komai a cikinta.
2. Duk abinda ya faru da wayarka kuskuren kane (Don haka ka kaiwa wani kwararre da yake kusa da kai yayi maka, idan baka iyawa.
3. Akwai wasu softswares da zasu taimaka wajen kare wajanka.
Matakan da zaka bi ka juya ta( procedure to root)
1. ka hada Tecno F7 dinka da Computanka.
2. kayi download PdaNet da Eroot akan system dinka.
3. Sai kayi unpack nasu a coking folda mai suna Rooting nakan Computanka.
4. kayi install din PdaNet v4.12 dinka a computanka.
5. Idan kuma kana da drives akan wayarka kana hadata da computa zai tambayeka zakayi conecting ne yes or no sai kadanna Yes.
6. zai kawo maka wani shafi ko box skip or cancel installations sai kabarta ka tsallaka box din gaba (scroll dawn)
7. sai kayi enable debugging a wayarka.
8. kana hada computanka da wayarka zai cemaka ( install application from June fabrics Technology ) sai kadanna yes kadannawa zai fara installing idan computa ya fara install tare zasuyi da wayarka.
8. sai kashiya eroot Wanda kayi download da fari. ( It would detect your device and then
you will see the big bold Root menu.
Click on Root and you would be rooted easily )
9. sai kacire USB a jikin wayarka shikenan zaka iya saka ko cire application wayarka takoma i0s daga jailbreak.
10. sai kayi rebooting wayarka. shikenan.
Idan Kayi Hakan Shikenan ka kayi Root din wayarka Tecno F7 ta koma IOS babban Version.

Comments
Post a Comment