YADDA ZAKA KARA SAURIN INTERNET NA 2G,3G,4G,WIFI AKAN WAYAR ANDROID.
YADDA ZAKA KARA SAURIN INTERNET NA 2G,3G,4G,WIFI
AKAN WAYAR ANDROID.
Yanxu da gaggawa ina son in gabatar maku da wani
application mai suna Faster Internet
2x. Wannan app ne na wayar android app wanda zai
taimake ka wajen kara saurin Internet ba kamar yadda
yake ba. Wannan app din yana da wata dama ta kara maka
saurin browsing.kuma yana improve na
signal reception. Yana aiki akan kowace wayar android da wadda akayi ma
rooting da kuma wanda ba'ayi rooting ba.
Amma dai zaifi aiki kwarai ga wayar da kayi ma
rooting.
Saboda Me Zanyi Amfani Da Faster Internet App?
1. Domin ya kara ma network karfi.
2. Zai kara ma internet browsin sauri ba kamar da ba.
3. Yana aiki akan wayar android da kayi ma rooting da
wadda ba'a yi ma rooting.
4. Kuma baya jan battery gaba daya.
A Ina Zanyi Download Wannan App?
==> Yi Download Dinshi Anan https://play.google.com/store/apps/details?id=com.james.fasterinternet&hl=en
=> Sai kayi Run da install dinsa akan wayarka.
=> Ka Latsa wajen start button domin kara gudun 2G, 3G
da
4G internet speed.
Shikenan Cigaba Da Browsing Sharp Sharp Domin Na
GwadaShi Kuma Yana Aiki Normal. Idan Kana Tambaya Sai Kayi Akan Wannan App.
Kuma Kayi Comment,Like Da Share Domin Friends Dinka
Su Gani Su Karu.

Comments
Post a Comment